Dafadukan shinkafa da alanyahu

Umman amir and minaal
Umman amir and minaal @cook_16331553

Muna son shinkafa sosai

Dafadukan shinkafa da alanyahu

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Muna son shinkafa sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. Shinkafa Kofi daya da rabi
  2. Kayan miya
  3. Kayan kamshi
  4. Mai da maggi da kori
  5. Alanyahu
  6. gwangwaniKifin

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dora ruwa idan sun tafasa ki wanke shinkafa ki sa, idan tayi minti goma saiki tace

  2. 2

    Ki dora mai a wuta idan yayi zafi kisa albasa da kayan miya idan sun fara soyuwa saiki sa ruwa dai dai, kisa maggi da kori da kayan kamshi,

  3. 3

    Idan sun tafasa ki sa shinkafa ki barshi ta kusa nina saikisa alanyahu, idan ta dahu saiki sauke shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman amir and minaal
Umman amir and minaal @cook_16331553
rannar

sharhai

Similar Recipes