Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Hadadden zobo😘😘
#zobocontest , Binciken ya nuna cewa ganyen Zobo ya kunshi sinadarin citric acid, Malevich acid da kuma tartaric acid wadanda ke taimakawa wajen Rigakafin Cututtukan suga da hawan jini.Da yake karin haske game da binciken, Dakta Ochuko ya ce yana da muhimmanci a rika shan ruwa Zobo a duk lokacin da aka kammala cin abinci ba tare da sanya masa sikari ba don ganin ba a gurbata sinadiran da ke cikinsa.Ya ce bin wannan tsari na shan Zobo yana taimaka wa wajen rage kiba, sanyi da. Wasu Cututtuka. Sai dai kuma kwararren ya yi gargadin cewa shan Zobo ga mai juna biyu(Ciki) yana da hadari saboda yana iya zubar da jikin .Ya ci gaba da cewa zobon zai iya haifar da zazzabin da jan ido ga mai juna biyu amma ya nuna cewa duk da yake babu wata shaida kan ill ar shan Zobo ga mai shayarwa, ya ba bada shawarar kaurace masa. Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
-
Zobo
Shi zobo Wani ganye ne d ake lemo dashi yana da matukar Dadi sannan Yana da amfani sosai ga lafiyar jikinmu Yana taimakawa hanta sannan Yana taimakawa wajen saurin narkar d abinchi sannan Yana sanya nishadi musamman in ka shashi d sanyi #zoborecipecontest mumeena’s kitchen -
-
Zobo na musamman
Zobo na da amfani sosai ajikin Dan adam kuma yana maganin cutittika musamman hawan jini Oum Nihal -
-
Zobo drink
Idan kika gwada wannan zobo me abarba da cucumber,kika barshi yayi sanyi kikasha zakizo ki bani labari😁 asmies Small Chops -
Zobo mai kaninfari da minannas
#zobocontest, kaninfari da minannas sunada matukar amfani a jikin dan Adam, shi yasa nayi amfani dasu.... Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
-
-
Fruity Zobo
Abinda yasa yazama na musamman saboda kayan itatuwa da akasa sai yabamu qamshi na musamman, na hadawa baqina sunji dadi. sadywise kitchen -
Zobo mai karas da kokumber
#zobocontest, ana taimaka wa hanta.Yana rage radadin ciwon ciki da mara na mace mai al’ada idan an hada shi da garin citta.Yana kara nauyi (weight).Yana taimaka wa mai hawan jini.Yana hana kumburin jiki ko na cikin jiki.Yana taimakawa wajen narkar da abinci.Farin zobo yana taimaka wa mai tsohon ciki idan ta jika shi tana sha.Masana sun ce zobo musamman bakin nan na temakawa wajen sauko da hawan jini cikin gaggawa saboda ya kan bude hanyoyin jini ne ta yadda jinin zai rinka gudanawa yadda ake bukatar sa. Ana jika zobo ne ka da a saka suga a rinka shan sa kamar ruwa.Wani masani a fannin karatu na alfanun da ke cikin kayan abinci, Dakta Ochuko Erukainure ya bayyana cewa yawaita shan zobo na taimaka wa wajen rage illar hawan jini a jikin dan’adam a sakamakon sinadaran da ke cikinsa. Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
-
Zobo
Zobo yana da mutukar amfani a jikin dan adam,yana kara lfy da rage chututtuka ajikimmu,ganyan zobo yana kumshe da wasu sunadarai #zobocontest Zhalphart kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
Shayin zobo da girfa
Wannan shayin yana wartsakarwa yana sa magidanta nishadi Kuma yana da Dadi yana gyara dandanon bakiYayu's Luscious
-
Zobo
#zobocontextrecipe#Zobo shine juice da nafiso nake yawan yinsa mussaman saboda Mai gidana shi yafi so Maryam Sa'id -
Zobo na na musamman
(#zobocontest)A gaskiya zobo abun sha ne mai dadin gaske fiye da sauran abubuwan sha na zamani, ina matuqan son zobo baqi sukan zo gidana musamman don su sha zobo na mai dan Karen dadi da kanshiFatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
-
-
Zobo
Ina matuqar qaunar zobo shiyasa nake sarrafa daban daban dan sabunta dan danonsa Taste De Excellent -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7705610
sharhai