Alkubus

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 hour
3 yawan abinchi
  1. 4kofi
  2. 2 cokaliyeast
  3. 1 cokalibaking powder
  4. cokaliGishiri rabin
  5. Ruwa me dumi
  6. Sukari
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

2 hour
  1. 1

    Da farko zaki samu dan roba karama ki zuba yeast da sugar kisa ruwan dumi ki juya saiki ajiye a gefe,sai kisamu roba me dan fadi ki zuba flour kisa baking powder ki juya saiki dakko wannan yeast din ki zuba aciki ki juya ki zuba mai ki dinga kwabawa saiki zuba ruwan dumi kadan kadan kina kwabawa,kwabin yafi na fanke kauri saiki rufe saiki samu waje me dumi ko rana ki barshi yatashi sosai kamar 1 hour

  2. 2

    Bayan ya tashi saiki samu containers dinki ki shafa mai ko butter ki zuba kullin aciki kisamu colenderki ki jera aciki kisa buhu da murfi ki rufe saiki barshi ya dahu zakiga yana kumburowa kamar ya damu ki barshi ciki bai karasa ba ki barshi kamar minti 40

  3. 3

    Saiki sauke zaki iya ci da miyar taushe d.s.s

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zhalphart kitchen
Zhalphart kitchen @cook_16339968
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes