Lemon tsamiya

Mrs Baba
Mrs Baba @cook_13830171
Kano

Akwai dadi

Lemon tsamiya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsamiya
  2. Kwakwamba
  3. Danyar citta
  4. Suga
  5. Flavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke tsamiya ki gyara citta kisaka su a tukunya da ruwa su dahu

  2. 2

    Saiki tace ki markada kwakwamba ki tace aciki ki zuba suga da dan flavour ki juya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Baba
Mrs Baba @cook_13830171
rannar
Kano
cooking is my dream
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes