Fatan wake da dankali

rauda sunusi
rauda sunusi @cook_16706781

Fatan wake da dankali

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Attaruhu
  2. Wake
  3. Attaruhu
  4. Dankali
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Mai
  8. Lawashin albasa
  9. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke kayan miya sai a jajjagasu a zuba mai cikin tukunya a dora a wuta idan yayi zafi sai a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi curry gishiri tafarnuwa a gauraya sai a kara ruwa a zuba waken da aka gyara ciki a rufe tukunyar a barshi sai ya kusa dahuwa sai a dauko dankalin da aka bare aka yanka kanana a zuba a zuba lawashin albasa abarshi ya karasa sai a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rauda sunusi
rauda sunusi @cook_16706781
rannar

sharhai

Similar Recipes