Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kifin ruwa
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Tumatur
  5. Tattasai
  6. Maggi
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke kayan miya sai a markadasu

  2. 2

    A yanka kifin a cire duk dattin cikinsa sai a wanke shi a

  3. 3

    A zuba mai a tukunya a dora a wuta a zuba markadan da kifin maggi curry gishiri tafarnuwa a gauraya a rufe abarshi ya dahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zilfau Labaran
zilfau Labaran @cook_16709547
rannar

sharhai

Similar Recipes