Makaroni da kifi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

nacin mutun day
  1. Makaroni
  2. Kifi curry thyme
  3. Kayan miya albasa
  4. Mankyada magie

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki jajjaga kayan miyarki ki soya manki tare da albasa sai ki xuba kayan miyar ki kisoya su idan sunyi sai kisa ruwa kibarsu su tafasa

  2. 2

    Na wasu lokuta sai kisa magie curry thyme ki barsu nawasu lokuta da ganan sai ki sa makaronin ki

  3. 3

    Idan ta kusa ta dabuwa sai kisa kifinki da kika kyara shi zuwa kamar min ti 3 sai ki jidda

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mareeya Aleeyu
Mareeya Aleeyu @cook_16703838
rannar

sharhai

Similar Recipes