Shinkafa da miya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mitin arbain
mutun goma

Umarnin dafa abinci

mitin arbain
  1. 1

    Da farko Zaki zuba ruwa da tukuyya kiaxa saman wuta

  2. 2

    I dan ya tafasa sai ki wanki shinkafa kisa idan

  3. 3

    Idan yatafasa biyu sai ki sauke ki wanki ki Mai suwa saman wuta da gishiri kadan da ruwa daidai dai misali

  4. 4

    Data tsane sai ki sauke

  5. 5

    Gefe guda kind kyara kayam miyamki kin jajjaga

  6. 6

    Sai kidaura tukuyya saman wuta ki wanki Nama kizuba tare da albasa da magi

  7. 7

    Idan ya tafasa sai ki sauke

  8. 8

    Ki zuba Mai saman wuta kiyanka albasa

  9. 9

    Idan yaja sai kixuba naman kisoyashi kadan sai kixuba kayan Miya

  10. 10

    Idan sunada tsami kisa kanwa kadan kiyita suya har sai tafidda mai

  11. 11

    Sai kixuba Magi da kayan kamshi da ruwan tafashe

  12. 12

    Kibaso miti biyar sai ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Saadu
Fatima Saadu @cook_16717596
rannar
Sokoto
Nina kashance mace Mai son nauikan girke girke
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes