Hubza

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Kwai
  3. Butter /man shanu soyayye /man gyada
  4. Gishiri
  5. Baking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki zamu fulawarki ki tankade sosai sai ki zuba baking powder ki ki saka man ki wanda yake a hununki ki zuba kiyi ta juyawa har sai ya biyu sosai sai ki Dan saka gishiri ki juya sannan ki saka kwanki da raising agent yeast kadan sai ki kwaba

  2. 2

    In kin kwaba zaki barshi na wani lokaci Don ya Dan tashi Amma ba'a saka yeast wani da yawa Dan kadan fa in yayi miki yarda kk so sai ki dauko kayan murji ki aje komai domin ki fara murji

  3. 3

    Yawwa in kina so ya baki wani design din ba lalle ya tafi haka ba zaki iya samun karfen oven dinki kina da nawa a jiki Dan ya bada style

  4. 4

    Daga nan sai ki daura kasko kina saka mai kadan kina kina gasashi a kasko kina juya gaba da baya

  5. 5

    Amma zaki na saka saving spoon kina Dan dannawa Don ya gasu sosai shi ke nan kin gama Hubzar ki sai ci da shayi ko ki ci da kashashshiyar kazarki A ci lpy kuma a sha ruwa lpy Allah ya karbi ibadun mu Ameen ya Allah

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maijidda Musa
Maijidda Musa @cook_16773230
rannar

sharhai

Similar Recipes