Farfensun kifi sukunbiya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Kifi babba
  2. Sinadarin dandano
  3. 2Tattasai
  4. tafarnuwaCitta da
  5. 3Tarugu
  6. 1Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kifinki da lemun tsami ya fita tas ki ajiye a gefe

  2. 2

    Ki Sami tukunyanki ki daidaita ruwa ki daura

  3. 3

    Ki daka tafarnuwa da citta ki saka

  4. 4

    Ki barshi yayi ta tafasa

  5. 5

    Idan ya tafaso Sai kisa mangyada ki daka tarugu,tattasai,albasa ki zuba da sinadarin dandano har Sai sun hade

  6. 6

    Sai dauko kifinki ki saka ki bashi kaman minti 10 zuwa 15 Sai ki sauke aci Dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
abubakaraishatu
abubakaraishatu @cook_13841005
rannar
Abuja

sharhai

Similar Recipes