Dafadukan taliya da dankali

salma sulaiman
salma sulaiman @cook_16696007
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke kayan miya sai a jajjagasu a zuba mai cikin tukunya a dora a wuta a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi curry gishiri tafarnuwa a gauraya sannan a zuba ruwa da bararre yankakken dankali a rufe tukunyar a barshi ya dahu sannan a zuba taliya a gauraya a barshi ya karasa a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
salma sulaiman
salma sulaiman @cook_16696007
rannar

sharhai

Similar Recipes