Shawarma bread

maman ikhram
maman ikhram @cook_17119074

Wanann biredin larabawa kenan

Shawarma bread

Wanann biredin larabawa kenan

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
4 yawan abinchi
  1. 1Flour Kofi
  2. 1 TBSSukari
  3. 1 tspGishiri
  4. 4 TBSMai
  5. 2 TBSYeast
  6. Ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki hada flour yeast sukari da gishiri ki zuba mai da ruwan dumi ki kwaba kisa a guri mai dumi domin ya tashi

  2. 2

    Idan ya tashi ki Mirza kiyi shape circle sannan kizo ki gasa

  3. 3

    Zaki gasa gaban sannan bayan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
maman ikhram
maman ikhram @cook_17119074
rannar

sharhai

Similar Recipes