Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki dora tukunya ki zuba ruwa idan ta tafasa sae ki zuba shinkafa idan ta dahu sai a sauke.
- 2
Yarda ake a hada miya ki gurza attaruhu da albasa da tumatir sai ki dora mai a wuta dama kin tafasa namanki da kayan dandano idan yyi zafi sai ki zuba gogangun kayan miyarki kisa kayan dandanonki ki barta ta soyu
- 3
Coslow zaki samu karas da cabeji ki kankare karas ki goga shima cabejin ki goga sai ki samu bama ki zuba suger sai ki zuba hadin karas da cabejinki ki juya. Sai ci.
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Jollof rice da coleslaw
Inason jellof rice musamman in zan yi baqi ina shaawar yimusu ita Maryam Faruk -
-
Jollof din taliya da hadin cabbage da gasasshen nama
Inason hadin cabbage shiyasa nake yawan yinsa a girkunana Maman Khairat -
Beef shawarma
Ina son yin shawarma akwo dadi kuma yana saving a lot daka je ka siya a waje gwara kayi a gidaKuma yana da sauqi sosai sassy retreats -
-
-
-
-
-
Fried rice
A gsky ina son shinkafa sosai shyasa nake sarrafawa ta hanyoyi daban daban kuma alhmdllh iyalai na sunyi farin ciki sosai d cin wannan Umm Muhseen's kitchen -
-
-
Stew
Inayi miya akai akai SBD INA sonta da abinci kala wnn nayitane don naci da shinkafa yayin yin sahur#sahurrecipecontestAyshert maiturare
-
-
-
-
-
Macaroni salad 🥗
#omn. Ina da bama kusan wata 6 a fridge shi ne yau na dakko nayi macaroni salad da ita. alhamdulillah munji dadin sa Ummu Aayan -
-
-
-
White rice and stew/salat
Abincin nan yayi matukar dadi da gamsar da al'umman gida😋 White rice and stew/salat yana da matukar dadi Maryam Abubakar -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8889388
sharhai