Soyayyiyar taliya da hadin dankali

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_16704631

Iyalaina sunason wannan girkin#1post1hope

Soyayyiyar taliya da hadin dankali

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Iyalaina sunason wannan girkin#1post1hope

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti arba,in
daya
  1. Taliya
  2. Albasa
  3. Man suya
  4. Man salak
  5. Tumatur
  6. Albasa
  7. Maggi
  8. Curry
  9. Attaruhu
  10. Dankalin turawa
  11. Kori
  12. Mix spices
  13. tafarnuwaCitta da

Umarnin dafa abinci

minti arba,in
  1. 1

    Da farko na Dora mai a wuta yadanyi zafi sena kakkarya taliya na zuba acikin na ringa juyawa har ta soyu sannan na tsaneta

  2. 2

    Bayan ta tsane na Dora ruwa y tafasa na juyeta acikin ta dahu liguf sannan na taceta ruwan ya tsane,sena zuba mai a tukunya na yanka albasa tadan soyu sannan na zuba greeting attaruhu dasu maggi,kori,mix spices,ginger nd garlic,gishiiri duka na jiya sosai daya danyi sena jiya wnn taliyar naita juyawa datadanyi kadan sena sauke shikenan na gama wnn hadin.

  3. 3

    Se kuma salad na dafa kwai da dankali dasuka dahu sena yankasu duka na yanka su tumatur da cocomber nahadu guri daya sannan nazo na saka man salad Wanda na hadashi da kaina

  4. 4

    Ga yadda na hada man salad din na zuba kwai biyu a blender sannan na zuba vinegar cokali biyu se gishiri Kadan se sugar cokali daya mai ta markadawa yyi sosai sannan na zuba mai cup daya na kumayi sosai shikenan na gama wnn man salad din sena zuba a acikin su dankalina

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_16704631
rannar

sharhai

Similar Recipes