Umarnin dafa abinci
- 1
Ki hada flour,gishiri da ruwa ki kwaba da Dan tauri ba sosai ba
- 2
Ki diga diba kina mulmulawa kamar kwallo
- 3
Daman kin aza ruwanki sun tafasa,sai kisaka mulmulallen fulawa kibata minti 5 ta dahu
- 4
Sai ki tsame kisaka a ruwan sanyi sai ki tsame kuma kisak cikin kula
- 5
Zaki jajjaga tattasai ta tarugu,sai kisaka mangida ga frying pan sai ki zuba tattasai da tarugu da albasa da kayan dandano karshi zuwa minti biyar
- 6
Sai ki sauke kici da Dan sulub dinki
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Dambun couscous
#1post1hopeDambun couscous yanada dadi sosai idan ba anfada maka ba zakace dambun shinkafa ne Delu's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Alala da miya kifi
Mamana tanason alala shiyasa nake yimita ita saboda waken yanada amfani GA lpyrt #3006 habiba aliyu -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9538365
sharhai