Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba ruwa a tukunya,idan sun tafasa sai ki zuba shinkafarki,idan ta dahu sai ki sauke.
- 2
Zaki nika kayan miyarki,sai kisa kayan miyarki a tukunya idan suka tafasa ruwan yadan tsotse sai ki sauke.
- 3
Sai ki koma aza tukunya kisa mai sai ki dauko tafasashen kayan miyarki ki zuba ki zuba Maggi da kayan kamshi sai kisa kifin ki danye sai ki rufe tukunyarki idan ya yi sai ki sauki.sai aci da shinkafa.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Shinkafa da miyar kaza
#kitchenhuntchallenge Hakika inamatukar San shinkafa da miyar kaza kuma a wannan girkin Nazo maku da sabon salon wanke shinkafa basai anyi parboiling ba #kadunastate


Farar shinkafa da miyar zabuwa
Da dadi


Shinkafa da miyan jajjage da kifi
Inason na dinga hada abinci da awara#1post1hope


Tuwo da miyar zogale
#kanostate


Farar shinkafa da miyar kifi
#Activeamazing munji dadinshi sosai ga saukin yi kuma


Tuwon shinkafa DA miyar egusi
"Foodfolio


Plantain da sauce
#kitchenhuntchallenge Nakasance mai son plantain sosai zan iya cin plantain safe, rana da dare saboda plantain Nada matukar dadi dakuma kara lafiya shiyasa nace bari inyi plantain in posting kuma kukary da yadda Nike special plantain dina plantain da sauce #kitchenhuntchallenge


Shinkafa da miyar manja
#kanostate. Wannan girki akwai dadi


Shinkafa jollof da cucumber da naman rago
Jollof din shinkafa da cucumber da naman rago #kitchenhuntchallenge wannan girkin yanada matukar dadi gashi da saukin yi da kuma kara lafiya da kuzari a jiki shiyasa nayi zankuma nunamaku yada nayi don kuma Ku ampana dashi


Shinkafa jollof da plantain
Wannan girkin yanada matukar dadi shiyasa nasamaku recipe din kuma kokukoya kuji dadinshi kuci. A kuma wannan recipe din nazo maku da sabon salan wanke shinkafa don gudun cin chemicals masu hadari a jiki #kadunastate


Indomie me zogale da kifi
Kitchenhuntchallenge


Shinkafa da miya
Ina son yin shine haka domin iyalai na na son haka bakomai ciki Sai ganyen kabeji


Shinkafa da miyar kayan lambu
Kitchenhuntchallenge


Shinkafa da miya


Dafafen naman sa
Kitchenhuntchallenge


Miyar bushashen rama da wake


Shinkafa da wake da mai da yaji


Shinkafa da miyar alayyahu
Abinci mai dadi da gamsarwa ga kara lafiyar jiki


Tuwon shinkafa miyar taushe
Girkine Mai dadi da armashi


Tuwan shinkafa da miyar taushe
#sallahmeal


Shinkafa da miya
shinkafa da miya Abincine da kusan ko wanne yare yakecinsakuma ya karbu sosai a duniya


Macaroni da kifi
Macroni


Tuwo da miyar alayyahu
#Skg


Dafadukar taliya da kabeji hadi da tumatir


Miyar alayyahu
Kitchenhuntchallenge


Tuwon Shinkafa da Miyan Taushe
Na girkashi ne saboda Ina matuqar son miyan taushe gashi axumi ne yayi dadi gsky


Tuwo da miyar Alaiyahu
Ba'a maganar dadi


Shinkafa da miya


Shinkafa da miyar ganda


Tuwon shinkafa da miyar zogale
My mother

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9591212
sharhai