Stir fry macaroni

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

i

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaa tafasa macaroni sai atace a ajiye agefe

  2. 2

    Sai asa tukunya awuta azuba mai asa albasa idan tadan souyu sai asa ginger da garlic ajuya

  3. 3

    Sai asa attaruhu da seasoning akawo naman da aka tafasa azuba

  4. 4

    Asa curry ajuya sai akawo macaroni azuba ayita juyawa kamar 5mnt

  5. 5

    Sai akawo albasa azuba sai arufe kamar minti biyar yayi sai ayi serving

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zainab aminu
zainab aminu @cook_17037219
rannar

sharhai

Similar Recipes