Kayan aiki

zaikai minti 15mintuna
gwangwani hudu
  1. Fulawa gwangwani 4
  2. Yeast cokali2
  3. Gishiri kadan maihh

Umarnin dafa abinci

zaikai minti 15mintuna
  1. 1

    Dafarko zakitankade fulawatki saikizuba yeast kijuya sosai kizuba salts kadan sai kikwabashi karyayi tauri zakisashi gundumi bayan yataso

  2. 2

    Saikishafa mai ajikin kofinki zakidinga curowakinasawa acikin Kofi

  3. 3

    Saiki turarashi amadanbaci saikinga yaturara saikisauke saici

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Lubna Amin Maifatahh
Lubna Amin Maifatahh @cook_17319999
rannar
Kano

Similar Recipes

More Recommended Recipes