Kayan aiki

  1. Filawa kofi biyi
  2. Shuga cokali biyu da rabi
  3. cokaliGishiri rabin karamin
  4. Yist cokali daya
  5. Ruwa kofi daya da kadan
  6. Madara gari cokali biyu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A tankade filawa a kwano mai zurfi,a zuba shuga,yist,gishiri,da madara,sai a sa ruwan dumi a kwaba,har sai yayi laushi ba gudaji.sai a rufe a aje warin dumi ya tashi.In dai yist din na da kyau minti talatin ya isa.

  2. 2

    Sai a zuba mai a kasko a dora a wuta yayi zafi sosai,sai kai sa hannu kina yankowa kina sakawa a mai,sai a soya sai yayi gwaldin a kwashe.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Sophie's kitchen
rannar
Kaduna
......no one is born a great cook,one learns by doing.
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes