Shinkafa, macaroni da miyan kifi

Surayya Suleyman
Surayya Suleyman @cook_17801608

Babu komai.

Shinkafa, macaroni da miyan kifi

Babu komai.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Macaroni
  3. Kayan miya
  4. Mangyada
  5. Kifi
  6. Kayan qanshi
  7. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke shinkafa ki,da tafasa idan yayi minti biyar,sai ki sauke ki dauraye Shi ki maida shi kan wuta.yayi Kamar minti 20,sai ki sauke shi..sai ki dafa macaronin ki

  2. 2

    Sai kan kayan miyanki,ki wanke shi tas, ki dauraya she tas,ki matse tumatir dinki,sai ki markada shi,yanda kike so..wani naso yayi laushi wani Kuma be so.

  3. 3

    Ki wanke kifinki,ki zuma man gyadanki a tukunya,sai ki barbada gishiri a cikin man,sannan ki saka albasa,sai ki saka kifin da kika wanke,idan ya soyu,sai ki kwashe ki zuba markadadden kayan miyanki... Idan ya Dan soye da Dan mintuna,sai ki zuba kayan qanshiki,da Maggi sai ki kawo soyayyan kifinki ki zuba idan ya danyi minti biyar zuwa goma sai ki sauke.

  4. 4

    Za'ayi iya cinshi da zobo ko ginger

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Surayya Suleyman
Surayya Suleyman @cook_17801608
rannar

sharhai

Similar Recipes