Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Cokalin mai babba guda daya
  2. Cofin fulawa uku
  3. Gishiri kadanl
  4. Nikaken nama
  5. Magi
  6. Kayan yaji
  7. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu fulawa dinki ki tankade sai kisa gishiri kadan sanna ki mai kizu kadan shima kamar babban chokali sai ki jujjuya sai ki zuba ruwa ki kwaba sosai har sai ya hade jikinsa sosai sai ki rufe ki ajiye,sannan sai ki dauko naman ki ki dora a wuta kizuba gishiri da maggi da albasa da kayan kamshi ki dafashi sai yayi laushi saiki sauke ki dauko fulawar dinki ki murza sai ki yanka shep din samosa kinayi kinayi har ki gama kizo ki soya

  2. 2
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummy-snacks nd more
ummy-snacks nd more @cook_17824593
rannar

sharhai

Similar Recipes