Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

30mnt
2 people
  1. cous cous
  2. tattasai da tarugu
  3. albasa
  4. carrot
  5. cabbage
  6. spices
  7. mai

Cooking Instructions

30mnt
  1. 1

    Zaki aza ruwa zafi idan suka tafasa kisa mai kadan sekixuba cous cous amma krkisa ruwa dayawa sbd cous cous bayason ruwa sekibashi 5mnt

  2. 2

    Idan yayi kikwashe

  3. 3

    Seki markada kayan miyanki kiyanke carrot da cabbage kitafasa carrot dnki sekixuba mai a frying pan kisa markadenki kixuba tafasasshen carrot dnki kisa spices dnki da cabbage seki barshi yasoyu idan yayi kisauke.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamu's delight
Mamu's delight @mamu07068924784
on

Similar Recipes