Pathera

Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies @cook_15630641
Gombe State

Pathera abincin larabawa ne,yayi dadi, shima ya nanan kaman roti ne irin na india mu anan bamu da sunan shida hausa. Uwargda Ki gwadashi zakiji dadi.

Pathera

Pathera abincin larabawa ne,yayi dadi, shima ya nanan kaman roti ne irin na india mu anan bamu da sunan shida hausa. Uwargda Ki gwadashi zakiji dadi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1/2 cupsFlour3,
  2. 1/2 cupWater1
  3. 1/4 cupOil
  4. Tarugu
  5. Albasa
  6. 1/2 tbspnBaking powder
  7. Salt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki juye flour a bowl mai kyau kisa baking powder,salt,oil,kisa jajjagen tarugu da albasa da ruwa ki kwabashi har sai ya zama Dought,ki barshi zuwa 5mins

  2. 2

    Sai ki dauko kiyi balls nashi kanana ki dauki ko wani ball kiyi rolling flat, ki soyashi (deep fryin) haka zakiyi ta yi har ki gama

  3. 3

    Anacin wanna haka ma, kuma kina iya cinshi da miyar alayyahu ko kuma souce din dankali.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
rannar
Gombe State

sharhai

Similar Recipes