Fankaso mai kayan miya

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Zaria City, I'm Married💞💞💞

Wannan funkason zakusoshi domin kayan miyan yana attracting👌

Fankaso mai kayan miya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan funkason zakusoshi domin kayan miyan yana attracting👌

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum uku

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu mazubi mai murfi ki zuba flour gwangwani biyu, kisa yeast kamar tea spoon, da gishiri kadan. Kar k zuba gishiri akan yeast, zai kashe mishi aikinsa, Kisa a gefe.

  2. 2

    Sai ki samu ruwan dumi, ki kwabashi, ya hade sosai, ki rufe kisa a rana ko a bayan fridge, ya taso, zakiga ya kumburo.

  3. 3

    Sai kiyi granding tarugu da tattasai da albasa,ki zuba a ciki ki juya.

  4. 4

    Sai ko daura kasko sai suya kifara suya, kinayi kina huda ciki da hannunki. Waidan yayi ja sai ki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
rannar
Zaria City, I'm Married💞💞💞
kullum inason koyan abin da ban iya ba, kuma ina son gwadawa🍕🍤🍗🍜🍡🍝
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes