Shinkafar basmati,da chicken Curry soup da dankali

Shinkafar basmati,da chicken Curry soup da dankali
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki jika shinkafar cikin ruwan dumi yayi awa biyu masu kyau...shi zai baka rizalt mai kyau..bayan hakan Sai a wanke shinkafar asa ruwa akan wuta kamar kofin shan ruwa hudu..in ya tausa a zuba shinkafar a kara gishiri a juya a rife.
- 2
A wanke karas da green beans a yanka su yan madaidaita irin yankan cube a ajiye a gefe....Idan shinkafar ta dau hanyar dahuwa a zuba masa mai chokalin cin abinci hudu da sinadarin dandano biyu Sai a juya a rufe....a bashi minti goma,in ta dahu saura kamar minti biyar ta karasa Sai zuba masa kayan lambun nan a juyasu a hankali su hade Sai a rufe a rage wuta kasa har Sai ta dahu...
- 3
Miyar kuma zaki Daka kayan miyar ki, ki ajiye a gefe ki wanke kazar ki ki ajiye a gefe ki yanka albasa itama ki ajiye ta a gefe...sai ki sa tukunyar ki a wuta,in tayi zafi ki zuba mai,in man yayi zafi kisa albasa,dakakkiyar citta da tafarnuwa,ki juya su... su soyu na tsawon minti 1,Sai ki zuba kayan miyar ki soya ta minti 5-7...sannan ki zuba kazar nan ki zuba ruwa Kofi 1 & 1/2 ki sa kayan dandado da gishiri ki juya su hade Sai ki rufe ta..har Sai kazar nan yayi lugub.
- 4
Sai ki zuba curry dinki ki juya ki tsame naman ciki,ki dama filawa da madara in ba ta ruwa bace ki hada ta gari da filawa ki dama da ruwa chokali uku..Sai ki zuba,ki juya ta sosai Sai ki rufe ki rage wuta ki bata minti 5...in tayi maki kauri ki kara ruwa..Sai ki sauke ta...
- 5
Lallai zaki hadu dasu albasan nan da ya'ayan tarugu acikin miyar in kin lura...toh karki damu ki tace miyar da karamar kwando dukka Sai ki mayar tukunya ki daura kan wuta ki zuba kazar nan ki bata minti 3 kachal...zakiga tayi kyau tayi simut(smooth)
- 6
Sai dankali
Ki fere dankali ki wanke ta ki raba su gida 4 ko 6 ko wannen su..
Sai ki fere karas ki raba gida 4 a tsaye,ko wanne dayan ki yanka ta guda uku a karkace ta bada shape mai kyau..
Itama green beans a wanke a yanka ko wanne 4 a karkace kamar karas... - 7
Sai a hada su dukkan a tafasa kamar na tsawon minti 3..sai a zuba gishiri da dunkulen dandano a juya a rufe a bashi minti 2...sannan a juye a kwando ya tsane sosai sai a zuba masa mai a juya...
- 8
Sannan a kunna obin(oven)in yayi zafi,a zuba dankalin nan a farantin gashi a gasa ta tsawon minti 10-15...a dinga yi ana dubawa ana juyawa...in yayi har ciki sai a kashe wutar...an gama kenan
- 9
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Dalgona coffee
#Dalganocoffee week challenge yna da dadi sosai ga saukin sarrafawa Umm Muhseen's kitchen -
-
-
-
-
Cous cous da miyar dankali
Ina son cous cous sosae shiyasa da oga yace xae Yi bako na musu shi Kuma sunji dadinsa sosae sunyi d yawa😋 Zee's Kitchen -
Brodin HABBA da RIDI me Kitso
#BAKEBREAD yarana son biredi, shi ya kara harzikani in iya domin jin dadinsu, musamman idan na samishi ridi da habbatu sauda domin qarin lafia ita habba ta na magani da yawa ga jikin yara kuma ridi na qara basira.Ummi Tee
-
-
-
-
-
Chicken corn soup 2
Awancan karan nayisa batare da nayi marinating kazataba amma wannan lokacin nayi kuma tayi dadi sosai.#kanostate Meenat Kitchen -
-
Dambun shinkafa
Wannan girkin shi yake wakiltata sabida ina matuqar son girki kuma dambu yanadaga cikin girkinda banjin wuyar yinshi #nazabiinyigirki hafsat wasagu -
Farantin dankali
#IAMACTIVE #FPCDONE Wannan girkin na dafa shi ne wa kaina,a gurin chops by halymatu naga wani kwando da tayi na doya sai nayi niyyar gwadashi,ni kuma ya kasance bani da doya sai dankali....to dama an san dankali yana da ruwa ba kamar doya ba(kuma sai nayi kuskuren qara barinshi ya kwana cikin ruwa)don haka da nazo yi sai ya bani matsala kwando ba zai yiwu ba shi ne kawai na yanke yin wannan farantin😂(in ya san wata bai san wata ba)to ga sakamakon dai kuskurena a gabanku....mahaifiyata ta yaba min bayan ta ci....da fatan kuam zaku gwada.....a cigaba da dahuwa cikin farin ciki🙌 Afaafy's Kitchen -
Shinkafa da nikakken nama
#OMN nayi Samosa sai sauran nama ya rage, na ajiye yana ta zama a freezer shine nace de gara nayi amfani da shi Allah zai ban wani idan na tashi yin wani Samosa din. Yar Mama -
-
Pankasau Da Miyar Cabbage
Wannan pankasau a level ne ba filawa ba hade hade irin na gargajiya me dadin nan #method#pankasau #frying Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
Chicken corn soup
Wannan miya tayiman dadi matuka iyalina sunji dadinta, godiya ga ayzah cuisine and cookpad.#cookpadonlineclass Meenat Kitchen -
-
-
-
-
Nariyal(coconut)ladoo
Daya daga cikin alawowin da suka samo asali daga kudancin qasar hindu amma na asali ba irin wannan bace daga baya ne aka sake qirqira💓🥥 Afaafy's Kitchen -
-
-
Fish casserole
Fish casserole hadin kayan lambu ne masu amafani ajikin Dan Adam ga dadi ga Karin lapia. Hadine da Zaki iyaci da couscous ko biski ko Kuma duk wani Abu Mai shagewa Wanda yadanganci yanayin dambu Meenat Kitchen -
Lemon yalo da danyar citta
Tsohuwa ta tana son data(yalo) hakan yasa nace bari na gwada yin lemon ko zataji dadi sai gashi Harda neman kari. #lemu Khady Dharuna
More Recipes
sharhai