Danwake

4 cooks are planning to make this
Amina Bashir
Amina Bashir @Amina3477
Kaduna

Danwake nada matuqar dadi

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Garin danwake
  2. Kuka
  3. Kanwa
  4. Ruwa
  5. Mai
  6. Yaji
  7. Dandano

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki tankade garin danwake kisa kuka ki hada.. Sai jiqa kanwa kadan ki kwaba da ruwan kanwa.. Daga nan sai kisa ruwa a wuta ya tafasa sai ki rinka dibar kwabin danwaken kina jefawa... In kin Gama sai ki soya Maia tare da albasa sai ki zuba akai ki Barbada yaji kici

  2. 2

    Zaki iya ci da mai da yaji, ko miya

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Amina Bashir
Amina Bashir @Amina3477
on
Kaduna
I love cooking 🍳
Read more

More Recommended Recipes