Danwake

Miemiey pie
Miemiey pie @MrsEmi97
Kano

Inason Danwake sosae💗

Danwake

Inason Danwake sosae💗

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Flour
  2. Garin kuka
  3. Kanwa
  4. Ruwa
  5. Mai
  6. Yaji
  7. Maggi star
  8. Cabbage
  9. Cucumber
  10. Tumatir
  11. Kwai

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki jika kanwa a bowl ki aje a gefe

  2. 2

    Zaki tankade flour ki, sannan ki tankade kuka itama akan flour din, saeki juyasu sosae su hade.

  3. 3

    Saeki zuba ruwan kanwar ki akae,kina juyawa idan ruwan bae isaba ki kara kiyi ta juyawa har sae sun hade jikinsu duka, kada yayi ruwa kuma kada yayi tauri amfisonsa dae yayi laushi.

  4. 4

    Saeki dora tukunya a wuta ki zuba ruwa idan ya tafasa saeki dinga saka kwabin flour dinki a ciki da hannu koda cokali har ki gama duka, saeki rufe tukunya minti 5 zuwa 10 yayi, amma ki kula kada ya zuba lkcn daya tafaso, saeki tsame ki zuba a cikin ruwan sanyi.

  5. 5

    Idan za kici ki zuba a plate kisa mai, yaji, maggi,cabbage, cucumber, tumatir d kwai, zaki iya sa albasa idan kina so. Aci dadi lafiya.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Miemiey pie
Miemiey pie @MrsEmi97
on
Kano

Similar Recipes