Share

Ingredients

  1. Flour
  2. Kuka
  3. Kanwa
  4. Maggi
  5. Yaji
  6. Kwai
  7. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaka kwaba flour da kuka da kanwa sae a sa ruwa a kwaba idan ya kwabu sae ka jeba a ruwa a kan wuta

  2. 2

    Ki dora kwan ki a kan wuta ya dahu. Sann idan danwaken ki ya dahu ki kwashe

  3. 3

    Ki sa a plate ki saka kwan ki a gefe sae ki sa manki da maggi da yaji.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Tastydelight__👩‍🍳
Tastydelight__👩‍🍳 @_Tastydelight__
on
Jigawa
Amina by name proudly a muslimah love cooking alot
Read more

Comments

Similar Recipes