Dan wake

Sa'adah Eelham Abduho
Sa'adah Eelham Abduho @cook_14334559
Kaduna State, Nigeria

One thing about me is I love traditional dishes. They make me happy😄

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Garin dan wake
  2. Flour
  3. Kanwa
  4. Ruwa
  5. Mai
  6. Yaji
  7. Maggi

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki tankade garin ki na dan wake sai ki zuba a bowl ki wata roba dai haka mai dan girma

  2. 2

    Sai shima flour dinki ki tankade, sai ki zuba cikin garin dan waken

  3. 3

    Sai ki zuba ruwa dan madaidaici ki kwaba har sai yayi kyau wato lump free sai ki dora ruwan zafi kan wuta idan ruwan ya dahu sai ki dinga jefa medium sized balls cikin ruwan har ki gama sai ki rufe shi da murfi amman bazaki rufe ruf ba saboda ruwan zai fara bori yana zubowa har ya kashe miki gas dinki ko stove

  4. 4

    Idan ya dahu sai ki kwashe ki saka cikin ruwa mai sanyi

  5. 5

    Daga haka toh kin gama

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments (2)

Written by

Sa'adah Eelham Abduho
Sa'adah Eelham Abduho @cook_14334559
on
Kaduna State, Nigeria
I'm a foodie, I love cooking and I'm still learning
Read more

Similar Recipes