Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Flour
  2. Garin kuka
  3. Ruwan kanwa
  4. Ruwa
  5. Yaji
  6. Albasa
  7. Cube
  8. Salt

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki diga mai a tukunya kafin Kisa ruwa a tukunyar ki jira ya tausa kafin nan Ki zuba flour, garin kuka, ruwan kanwa kadan,a roba seki kwaba da ruwa kwabin kai yayi ruwa, seki dinga diban kwabin kina sakawa a tafasashshen ruwa har ki gama idan da yawa seki kadan kadan kina kwashewa seki rufe yadan nuna idan ya nuna seki kawo ruwan sanyi kusa kidunga kwasa kina zuba aciki. Seki tsane ki hadata dai dai bukata

  2. 2

    Zaki hadata da yaji, sinadarin dandanoiya, gishiri, da mai wacce kina soya da albasa zaki iya hadata da salad

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Mkaj Kitchen
Mkaj Kitchen @cook_Mkaj
on
Kaduna

Similar Recipes

More Recommended Recipes