Dan subul

Hauwa'u Baba Shehu
Hauwa'u Baba Shehu @cook_18184943

Gadadi ga gina jiki

Dan subul

Gadadi ga gina jiki

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Garin rugo
  2. Mai
  3. Maggi da gishiri
  4. Tumatur da albasa
  5. Yaji dakake (tanka)
  6. Ruwan xafi

Cooking Instructions

  1. 1

    Idan kika tankade garin rugonki da rariya sai ki xuba maggi da gishiri bada yawaba sbd dandano sai ki xuba ruwan xafi ki kwab'a kamar haka

  2. 2

    Idan kika kwab'a saiki mul_mula kamar haka!!! Sai ki axa ruwa akan wuta sai sun tafasa sai ki riga kadawa, idan kika gama kadawa saiki kulle da marfin tukunyar ki

  3. 3

    Idan yabara tafasa yan buri saiki mutsa ki diba cikin sa in babu gari yadabu sai xube agwagwa(kwando karami)

  4. 4

    Saiki yanka tumaturinki da tarugu da albasa ki aje agefe. Sai yanka albasa ki soya mai sbd karni.

  5. 5

    Kisaka maggi da jaji tunka da tafar nuwa gudu uku da cita busasa kadan ki daka harya daku aci lpy...from Habasheee

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Baba Shehu
Hauwa'u Baba Shehu @cook_18184943
on

Similar Recipes