Cake

Fatimah Birma
Fatimah Birma @cook_15505849
Gombe

#6 team challenge

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 4/cups of four
  2. Simas butter
  3. 1/2 cupsuger
  4. 2.5mil of baking powder
  5. 15eggs
  6. Flavour vanillah
  7. Viniger

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki fara kwana butter da sugar naki kiyi micsin dinshi sosai sosai har sai suger ya narke sannan kisa egg naki yayta yi har sai ya kama jikinshi sannan kisa flavour

  2. 2

    Sannan ki fara sa flower naki kiyita tukawa sosai

  3. 3

    Bayan ki gama sa flower naki sannan ki sa veniger naki kadan ake sawa

  4. 4

    Daga nan sai ki barshi sai bayan wani lokaci ki fara baking done....

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatimah Birma
Fatimah Birma @cook_15505849
on
Gombe

Comments

Similar Recipes