Parpesun kaza da Dwata

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

#GirkiDayaBishiyaDaya Ga maganin mura cikin sauki

Tura

Kayan aiki

  1. 2Kafar Kaza
  2. 5Dwata guda
  3. 5Tarugu
  4. 1Albasa
  5. Tafarnuwa
  6. Citta
  7. Bay leaves
  8. Dandanon signature

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki nika tarugu albasa da tafarnuwa kisa a tukunya da daddawa ya dahu tsawon minti 15 se ki saka kazarki tare da citta dandano da bay leaves su dahu tsawon minti 30

  2. 2

    Sannan ki wanke dwatar ki jefa ita kuma tsawon minti 10 ki zuba a plate ki sha maganin mura.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes