Fried couscous

Maneesha Cake And More
Maneesha Cake And More @cook_16076598
Kaduna

Wannan abincin Yanada Dadi ga saukinyi da gamsarwa

Fried couscous

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan abincin Yanada Dadi ga saukinyi da gamsarwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20m
2 yawan abinchi
  1. Couscous Kofi daya
  2. Nama
  3. Koren tattasai
  4. Karas
  5. Albasa
  6. Tafarnuwa
  7. Citta
  8. Kayan kamshi na nama
  9. Maggi
  10. Attarugu
  11. Mai

Umarnin dafa abinci

20m
  1. 1

    Ga yadda na yanka kayansu karas,nama,albasa, green pepper

  2. 2

    Nan nazuba Mai cokali 3 da Naman da tafarnuwa da citta sai kayan dandano Dana kamshi

  3. 3

    Nazuba albasana da karas zanjuya har yayu laushi

  4. 4

    Sai nazuba kuskus Dina na motsashi har yabiyu

  5. 5

    Gashinan nazuba Koren tattasai na gadesu zakijuya harya hade zakiji yana kamshi shikenan kingama soyayyan kuskus dinki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maneesha Cake And More
rannar
Kaduna
I love to bake and cook diff dishes. and like to learn more bcos baking is my Hubby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes