Brown Spaghetti

Maneesha Cake And More
Maneesha Cake And More @cook_16076598
Kaduna

Megidana nason girkin Nan sosai

Brown Spaghetti

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Megidana nason girkin Nan sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

4p
  1. 1Taliya
  2. Nama dai2 yadda kikeso
  3. 2Green pepper
  4. 2Carrots
  5. 1Albasa babba
  6. Tafarnuwa
  7. Citta
  8. Kayan kamshi
  9. Kayan dandano
  10. 15Attarugu
  11. 2Tomatoes
  12. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na daura Mai akan wuta nazuba taliya

  2. 2

    Gashi nasoya

  3. 3

    Ga kayan danake bukata yadda nake yankawa

  4. 4

    Zaki zuba Dan Mai ah tukunya sai kizuba nama da tafarnuwa da Maggi da citta kamar yadda yake ah hoto

  5. 5
  6. 6

    Nan nazuba kayan Miya Dan soyawa sai na tsayar da ruwan dafa taliyana

  7. 7

    Saiki zuba taliyan ki motsa y hade

  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maneesha Cake And More
rannar
Kaduna
I love to bake and cook diff dishes. and like to learn more bcos baking is my Hubby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes