Edit recipe
See report
Share

Ingredients

1hr
2 servings
  1. Rice
  2. Oil
  3. Water
  4. Salt
  5. Tomato
  6. Tattasai
  7. Scotch bonnet
  8. Onion
  9. Seasonings
  10. Meat
  11. Lattuce
  12. Boiled egg

Cooking Instructions

1hr
  1. 1

    Firstly xakidora tukunya kizuba ruwa seki rufe,sekidebo rice dinki ki wanke ta with salt idan ruwan yara dada seki zuba shinkafar de kirufe.

  2. 2

    After like 10-15 mints shinkafar ta tafasa sekijuye kiwanketa sekisakemeda ta akan wuta kixuba ruwa badayawaba ruwandai yarufe shinkafar seki rufeta kibarta taqarasa dahuwa, idan tadahu sekikwashe shikenan

  3. 3

    For the stew zaki dora tukunyarki sekizuba oil ki yanka albasa kibarshi yadan fara soyuwa sekixuba jajjagen kayan miyarki,sekikawo namanki dakika silala sekixuba sekibarsu kamar 6 mint sekikawo spices and seasonings kixuba kizuba ruwan nama sekijuya kibarta tadahu.

  4. 4

    Kinayi kina juya so that kar takama tukunya yanda zaki gane miyanki yayi zakiga mai yanatasowa sama seki kashe wuta kibarta kamar 10 mints seki kwashe a warmer shikenan

  5. 5

    Zakiyanka lattuce da tumatir da albasa seki kawo boiled egg dinki kihada shikenan

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments (3)

Swati Bharadwaj
Swati Bharadwaj @explorefoodwithSwati
Thanks for sharing this lovely recipe..🌷
Neatly presented as well🌺
Do visit my profile to see my new recipes. React and like if you wish🌈

Written by

Umman Ameer and Amarr
on
Nigeria , Sokoto
I am sadiya umar magaji by name living in sokoto state (my cooking is my pride)
Read more

Similar Recipes