Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 8 cupsflour
  2. 2 tbspyeast
  3. 2 tbspflavor
  4. 2eggs
  5. 1 cupmilk
  6. Warm water
  7. Quarter simas
  8. 1and half cup sugar

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki hada duka ingredients dinki guri daya,ki juya ko ina,saiki kawo warm water dinki ki zuba kina kwabawa har kiyi making dough

  2. 2

    Ki murza shi sosai ya hade jikin sa,saiki mayar cikin bowl dinki,kisa leda a saman sa,ki rufe kisa a warm place ya tashi

  3. 3

    Bayan ya tashi saiki dinga cuting dough din,kina murzawa yayi fadi da dan kauri kuma,saiki fitar da donut shape,ki kuma sawa a warm place ya kuma tashi,saiki soya

  4. 4

    Bayan kin soya,sai kisa shi a cikin sugar da zafin sa

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Meenah’s cuisine
Meenah’s cuisine @cook_19235896
on

Similar Recipes

More Recommended Recipes