Cooking Instructions
- 1
Zaki fara wanke tsakin ki sai ki tsane shi a colander
- 2
Idan ya tsane sosai sai ki kwara masa tafashashen Kofi daya na ruwa. Zai danyi laushi
- 3
Daga nan sai ki soya gyadarki sama sama sai ki zuba a cikin tsakin, ki saka maggi gishiri da curry da kayan miya da yankakiyar albasa. Anan albasar ki saka ta da dan yawa
- 4
Daga nan zaki wanke zogalen ki sai ki juye cikin tsakin. Ki samu babban cokali ki juya shi sosai har ko ina ya samu. Toh sai a zuba a steamer ayi steaming dinshi
- 5
Sai a soya man kuli/ man gyada da albasa sai a yaryada wa dambu. A ci Lafiya
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
#garaugaraucontest #garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa Mmn Khaleel's Kitchen -
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/12537388
Comments