Umarnin dafa abinci
- 1
Ki yayyanka kankanar ki kisa a blender ki Nika,ki take.
- 2
Idan Kika tace saikisa Madara da sukari kijuyasu (idan madarar ta garice sai ki zuba a kufi kisa ruwa kadan kijuya kizuba acikin ruwan lemonki).
- 3
Kisa a abun sasyayawa ko kizuba kankara. A Sha Dadi lfy.
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Lemon Kankana
Wnn lemu yanada matukar dadi ga amfani ajiki


Lemon kankana
Wannan lemo akwai dadin sha ga saukin hadawa idan mutum na sauri..#iftar mubarak cookpadramadan


Lemon kankana
tanada dadi sosai ga saukin yi


Fruit salad
Ramadansadaka Yana da dadin sha ga saukin hadawa


Lemon kankana
Naji dadin sa sosai ga kara lfy a jiki😘


Lemon kankana
Gaskiya lemon akoi dadi sosai ga saukin yi


Lemon kankana
Yana da saukin sarrafawa,ga dadi da kara lafiya


Kankana me madara
Akwai dadi ga kuma kara lfy


Lemon kankana
Wannan lemo ne me mutukar dadi da saukin sarrafawa😋❤️


Kankana smothie
Yana kara lafiya ajiki, ga dadin dandano


Lemon aya,dabino da kankana
Yanada dadi ga anfani ajiki


Lemon kankana da lemon bawo
#lemuKayan marmari nada mutukar amfani a jikin dan Adam musamman kankana,iyalina suna jin dadi idan inamusu lemo na kayan marmari shiyasa bana gazawa wajen yi domin yana kara lfy


Lemon kankana
Yana d amfani sosai ajikin mu


Lemon kankana
Wannan hadin yn d dadi a baki kwarae da gsk ga Kuma lafiya a jiki sannan bashi da wahalar yi #LEMU


Hadin Kankana
Wannn hadin ba'a Magana yana da dadi sosai sannan kuma ga saukar d ni'ima ga mace hadi ne na musamman


Lemun avokodo da kankana
gaskiya wannan lemun tana da dadi sosai gakuma kara lfy ajiki


Lemon kankana da gwanda
yanada dadi sosai


Lemon kankana da madara


Lemon kankana


Hadin kankana
Akwai dadi sosai ko kankanr ba xaki dalilin dabinon see abin yy armashi ga qarin kuzari.kwadashi a yau👍


Cornflakes
Akwai saukin hadawa ga dadi da gamsarwa


Lemon kankana
A Sha ayi bude Baki dashi ga Dadi ga Kara lafiya a jiki


Lemon Kankana
Na koya wanan lemon ne daga gun tee's kitchen


Lemon kankana
#tel


Lemon mangwaro
#FPPC yana dadi sosai ga kara lfy


Watermelon and banana smoothie
Maigidana yana son kayan marmari sosai shiyasa na za6i wnn hanyar don sarrafa su kuma yayi dadi sosai kuma yana qara lfy.


Lemon kankana da tufa


Niqaqqen kankana da madara
Yana da matuqar dadi sosai kuma ga sauqin yi


Hadin Kankana da Madara
Kankana tana da matukar amfani ga lafiyar jikin dan-adam,tana taimakawa wajen narkar da abinci ajikin dan-adam cikin tsari,tana dauke da sinadarin dake samar da kariya da rage barazanar cutar hawan jini🍉


Lemon kankana

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12581386
sharhai