Cous-cous da miyan Gyada

Falmata Burabe
Falmata Burabe @Burabe01
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hr
10 servings
  1. 1 kgCous-Cous
  2. Yakuwa
  3. Aleho
  4. Naman miya
  5. 2Gyeda- ludayin Miya
  6. 2Albasa guda
  7. Attargu-12
  8. Tattasai-3
  9. Tumatur-5
  10. 1Tafarnuwa-dunkule
  11. Maggi-5, know-2, onga-2
  12. 1Gishiri-chokali
  13. 2Man Miya’s-ludayi
  14. Kanwa-gutsiri karami

Cooking Instructions

1hr
  1. 1

    Tafasa naman miya da gashiri zuwa 15min, zuba yakkaken albasa, dakkaken kayan miya, daddawa da tafarnuwa +kanwa

  2. 2

    Bayan 15min, zuba man miya, kayan dan dano da gyeda

  3. 3

    Tafasa yakuwa a wani tukunya, in ya tafasa dakashi

  4. 4

    Dauko tafasheshen yakuwan ki zuba akan miya+ Aleho+ruwa ki barshi ya tafasa har Sai fitar da mai (kaman a hoto na biyu)

  5. 5

    A cikin tafasheshen ruwa zaki zuba Man miya kadan + cou-cous in Sai ki barshi ya nuna

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Falmata Burabe
Falmata Burabe @Burabe01
on

Similar Recipes