Meat pie

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

#Stayactice yanada dadi iyalina sunasun shi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa 1 da rabi
5 yawan abinchi
  1. 5 cupFlour
  2. 1Egg
  3. Butter Sima's half
  4. 1 tspBaking powder
  5. tspSalt half
  6. Filling
  7. kgMince meat half
  8. Attaruhu,albasa,ginger, garlic
  9. Maggi,onga,curry,thyme
  10. Spring onion
  11. Oil for frying

Umarnin dafa abinci

awa 1 da rabi
  1. 1

    Zan tankade flour insa salt,baking powder, butter injuya butter yahade da flour insa kwai injuya insa ruwa na kwaba da dauri inbuga shi yabiyu sosai inrufe in ajjiye agefe.

  2. 2

    Zan dura pan insa oil kadan insa albasa,attaruhu injuya insa citta da tafarnuwa sai inkawo nikakken nama insa insa wood spoon inta juya wa inda gargaza insa Maggi, onga,salt,thyme,curry injuya insa ruwa 3 tbls inrufe ruwan yatsotse sai nasauke kasa ya huce.

  3. 3

    Zan dauko chopping board inbarbada flour ingutsu kwabina infadada insa cup infitar da shape sai insa nama na a tsayi indan sa ruwa a zafayen murjina sai in rufe insa fork indaddanne zagayen to duk kwabina haka zanyi musu.

  4. 4

    Indura mai awuta idan yayi zafi sai insuya meat pie idan yayi ja saina kwashe intsane man shikenan nagama zanda shayi ko lemo.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar

Similar Recipes