OFE Nsala (White soup)

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

#WAZOBIA wannan miya me matukar dadi kugwata akwai dadi takunshi abubuwa masu kara lafiya da gina jiki

OFE Nsala (White soup)

#WAZOBIA wannan miya me matukar dadi kugwata akwai dadi takunshi abubuwa masu kara lafiya da gina jiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa 1mintuna
mutum 5 yawan a
  1. Kaza rabi
  2. Nama yanka 7 da kashi
  3. Kifi sukunbiya soyayye
  4. cupCrayfish rabin
  5. 6Maggi
  6. 2Daddawa
  7. Attaruhu cokali babba 1 an jajjaga
  8. 4Calabash nut guda
  9. Kimba guda biyu
  10. 1Thyme cokalin shayi
  11. Albasa guda daya nayanka
  12. Alaiyahu guda 4 na yanka
  13. Doya ita zatasa mitata tayi kauri

Umarnin dafa abinci

awa 1mintuna
  1. 1

    Ga kayan hadina

  2. 2

    Zanwanke kaza,nama inzuba acikin tukunya insa albasa,maggi,gishiri inzuba ruwa cup daya insa doya asama inrufe tukunya idan doyar ta dahu sai incire duyar inbar naman sudahu.

  3. 3

    Zan tsame doyar indaka ta,alaiyahu zanwanke inyanka indaka cryfish,injajjaga attaruhu,indaka daddawa,indaka gyadar kamshi,kimba,masoro gasunan ga thyme

  4. 4

    Zanbude tukunya idan naman yadahu zanzuba crayfish,attaruhu,daddawa,kayan kamshi zandauko cokali indinga dibar dakakkiyar doya insawa aciki sai inrufe tukunyar inbashi minti 10.

  5. 5

    Sai inbude insa kifi sukunbiya inrufe minti biyar, insa alaiyahu minti 5 sai insauke miyata shikenan nagama zaa iyacida eba ko towun semo amma nida sakwara zanci.

  6. 6

    Gashi angama saici

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar

Similar Recipes