Crispy cincin

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

Yana da Dadi Kuma baya Shan Mai

Crispy cincin

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yana da Dadi Kuma baya Shan Mai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40 minutes
mutum 5 yawan a
  1. Fulawa kofi2
  2. 1/2 cupSuga
  3. 3 tbsButter
  4. 1Kwai
  5. 1 tbsMadara
  6. cupRuwa1/2

Umarnin dafa abinci

40 minutes
  1. 1

    Zaki hada all dried ingredient dinki Sai ki juya ki fasa kwai kisa butter ki juya kisa ruwa ba a saka baking powder

  2. 2

    Sai ki yaka qanana sannan ki soya shike nan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

sharhai

Similar Recipes