Rogo

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

# oct crush

Rogo

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

# oct crush

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hr
mutum 5 yawan a
  1. 5Gogo sanda
  2. Ruwa daidai
  3. Steamer
  4. Koriyar kala

Umarnin dafa abinci

1 hr
  1. 1

    Zaki jiqa rogon ki kafin ki bare bawon ya kwana a ruwa sai ki bare ba a ferewa sabida kar yayi daci barewa ake

  2. 2

    Sai ki Dora steamer a wuta ki shirya rogon aciki ki rufe ya turara

  3. 3

    Sai ki kwashe ida yayi laushi ki saka green food colour ajikin wani shike nan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

sharhai

Similar Recipes