Leman chitta

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

wannan lemon yana magani mura kuma annashu wajen shansa ga dadi dan haka lokacin sanyi inayawan yiwa iyali shi.

Leman chitta

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

wannan lemon yana magani mura kuma annashu wajen shansa ga dadi dan haka lokacin sanyi inayawan yiwa iyali shi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 20mintuna
mutu 6 yawan ab
  1. danyar chitta uku
  2. sugar
  3. kankara
  4. abin lemon kadan

Umarnin dafa abinci

minti 20mintuna
  1. 1

    Dafarko na wanke chitta sannan saina gurzata nazuba amazibi mai kyau sannan na tace sainasa abin lemon kadan sannan nasa sugar da kankara shikenan sai sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes