How to make rice ball

Nusaybarh
Nusaybarh @nusyCook00

So sweet and taste😋

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Cooked rice -shinkafa
  2. Minced meat-nikakken nama
  3. Eggs
  4. Breadcrumbs (garin bread)or flour
  5. Oil
  6. Tattsai albasa da attarugu
  7. Seasoning and salt

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko kidafa shinkafanki yadafu sosai saiki sauke sai yahuce kidauki bowl kijuye shi

  2. 2

    Ki tafasa namanki da kayan dandano da albasa idan kinada nikakke kuma kiyi amfani dashi idan yayi kisauke ki daka shi

  3. 3

    Ki daka Kayan miyan ki kizuba acikin bowl na shinkafa kizuba minced meat naki kihada kisa seasoning da salt kijuya

  4. 4

    Kisamu karamin bowl kifasa kwai kikada sai ki dauki bowl na shinkafanki kidiba

  5. 5

    Kina mulmulashi kaman ball kinasawa acikin kwai sai scrubbing nashi da breadcrumbs kina soyawa acikin mai saiyayi brown zaki iya ci da stew ko vegetable soup your choice
    Done😋

  6. 6

    Note:zaki iya yi da kwai kifa kwai aciki kisa fulawa kadan inyayi ruwa ruwa saiki na mulmulawa kina soyawa,

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Nusaybarh
Nusaybarh @nusyCook00
on
I like cooking for myself and my family
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes