Dafadukan shinkafa da hanta

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

Masha Allah tayi dadi sosai karma kacita da zafinta #ramadansadaka.

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

awa 1mintuna
mutane 6 yawan abinchi
  1. 4shinkafa kofi
  2. kayan Miya yadda kikeso
  3. mai kofi I
  4. hanta rabin kilo
  5. 10dandano
  6. kori kadan
  7. kayan kanshi madaidaici
  8. tafarnuwa4
  9. 1danyar chitta
  10. 2albasa

Umarnin dafa abinci

awa 1mintuna
  1. 1

    Dafarko nawanke hantar nasa atunkunya nazuba albasa tafarnuwa chitta da Dan gishiri da dandano kayan kanshi madaidaici nabarshi ya dahu sannan nasauke na dora tukunya nasa mai da jajjagen kayan Miya na nadan jujjuya nakawo dandano da gishiri da kori kadan da ragowar tafarnuwa nazuba nadan soyashi sai nakawo ruwan hantar nan nazuba na Kara uwa yadda zaimin na rufe na barshi ya tafasa sannan na zuba shinkafa nadan jujjuya narufe bayan tankusan dahuw nazuba hantar da albasa narufe nabarshi yaturara

  2. 2

    Shikenan nasauke saichi

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Rengem rengemgem shinkafa da dadi 🎶🎶

Wanda aka rubuta daga

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes