Juice din kankana

Bahijja,s Kitchen @123456bhj
Umarnin dafa abinci
- 1
Zakisamu kankana ki yanka kicire kwallayen kisa a blander kisa madara da kwakwa da dabino kisa suger inkinaso kisa ice kihada kiyi blanding
- 2
Idan yayi laushi zaki iya tacewa zaku ki iya sha a haka kokuma kisa a fridge yayi sanyi kidinga sha
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Hadin kankana
Akwai dadi sosai ko kankanr ba xaki dalilin dabinon see abin yy armashi ga qarin kuzari.kwadashi a yau👍 zuby's kitchen -
-
-
Jus din kankana
#PAKNIG inason kankana shiyasa nayi jus dinta gashi yyi Dadi da sanyinsa musamman lokacin iftar Zulaiha Adamu Musa -
Healthy fruits smoothie
Yana da kyau ajiki kasan cewanshi duk fruits neh aciki #teamsokoto Muas_delicacy -
-
-
-
Zallar kankana
#3006 nayi loosing appetite shine na yanke shawarar insha zallar kankana I need pure taste kuma da dadi sosai Hauwa Rilwan -
Juice din dabino
Dabino amfaninshi ajikin dan Adam baida Iyaka, juice dinshi yana da dadi matuka Mamu -
-
-
Juice din Dabino da Kwakwa
Barkan ku da shan ruwa Allah ya nuna mana mun gama azumi lafia cikin koshin lafia amin Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
Kankana juice
Nakanyishine Dan nishadi akwai Dadi sosai musamman inkanadanjin tsami tsaminsan. Wanda bashida da dandanon baki ma zai it's shansa Mom Nash Kitchen -
Lemon kankana da mint da dabino
Juma'at kareem kowa da kowa ga lemo me sauki da Don Karen dadi😅💃💃😋 khamz pastries _n _more -
Juice din water melon d kwakwa da dabino sai kanumfari 😋
A gaskiya dai wanana juice din dei yana da kyau sosai ga lafiyanmu Aisha Ardo -
-
-
-
-
-
Juice din kankana da abarba
Yanda Dadi sodai wadansu basa San cin kayan marmari Amma idan akayi juice dinsu din iya sha #FACNIG Oum Nihal -
-
Hadin Kankana
Wannn hadin ba'a Magana yana da dadi sosai sannan kuma ga saukar d ni'ima ga mace hadi ne na musamman Umm Muhseen's kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15099827
sharhai