Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1.wake
  2. 2.shinkafa
  3. 3.mai
  4. 4.nama
  5. 5.yaji
  6. 6.magi
  7. 7.gishiri
  8. 8.latus
  9. 9.tumatur
  10. 10.albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki fara tafasa namanki da magi albasa da kuma gishiri kadan bayan yayi sai kisa a steamer ya tsane ruwanshi sannan sai ki soya

  2. 2

    Zaki fara tafasa waken ki sai yakusa yi sai kisa shinkafa in sun tafasa sannan sai ki wanke kisake maidawa kan wuta ki zuba ruwa ba masu yawa ba a tukunyarki kisa magi gishiri kadan da kuma kanwa itama kadan kibarta ta dahu ki sake

  3. 3

    Sai ki soya manki da albasa

  4. 4

    Sannan ki yanka tumatur albasa da latus dinki ki wanke in zakici shinkafarki ki sa akai

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
on

Comments

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
This is another version of african salad o 😀

Similar Recipes