Share

Ingredients

  1. Flour
  2. Yeast
  3. Salt
  4. Yajin karago
  5. Onions
  6. Tomatoes

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki zuba flour daidai yadda kike so add pinch of salt and some yeast.ki fara kwabawa kina zuba ruwan kadan kadan har sai kwabi yayi. kwabin ya danfi kwabin fanke ruwa kamar haka, sai ki rufe ki bashi time ya tashi kaman 40mins.ki yayyanka tumatur da albasa(zaki iya tsorata albasan a wuta idan baki son cikin danye albasa) and set aside.

  2. 2

    Bayan ya tashi sai ki samu non stick frying pan ki daura a wuta idan yayi zafi sai ki debo kwabin ki da babban cokali ki ruba sai ki flatting din kwabin da bayan cokalin yadda ba zaiyi kauri sosai ba sai ki barshi ya gasu kamar sinasir,zaki iya juyawa dayan side din ya gasu zakuma ki iya barinshi haka.idan ya gasu sai ki cire ki sa a plate ki rufe saboda kada ya bushe.

  3. 3

    Bayan ki gama gaba daya sai ki dauko ko wani guda daya ki barbarde shi da yajin karago but side yaji karago don sai yafi dadi daga nan sai ki danko albasa da tumatur dinki kisa akai saiki narnade haka zaki yiwa ko wanne har sai ki gama gaba daya.enjoy.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Teemerh's Cuisine
Teemerh's Cuisine @teemerh_cuisine
on
Biu,Borno State

Similar Recipes